Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA -Ministocin kasashen Biyu sun musayar ra’ayi kan muhimman batutuwa da suka shafesu da kuma irin bitar yarjeniyoyin da kasashen biyu suka rattaba hannu akai a lokacin Sa’ilin da shugaban kasar Ibrahim Ra’isi ya gana da takwaransa na kasar Rasha Viladmir Putin a ziyarar day a kai kasar Rasha,
Dukkan bangarorin sun yaba da irin ci gaba da akasa samu a wannan fagen,
Har ila yau sun tattauna kan wasu batutuwa da suka shafi yanki da ma kasa da kasa ciki har da yanayin da ake ciki a kasar Ukrain da kuma irin farfagandar da Amurka da kawayenta na kasashen turai ke ta yadawa na yi yu war rasha ta kai wa Ukrain Harin soji.
342/